Rahotanni daga jihar Kano na cewa, an kama wani Tshàgyèràn Dhàjì a Kofar ruwa.
Inda aka wuce dashi Goron Dutse.
Saidai matasa sun fito suna zanga-zanga inda har suka kona taya akan titi suna cewa sai an basu me laifin sun kasheshi