Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi ridda na koma Kirista, kuma kaf dangina Musulmai ne>>Inji Wasila Yusuf

Wannan matar me suna Wasila Yusuf ta bayyana cewa ta yi ridda ta koma Kirista inda tace kuma kaf daginta Musulmai ne.

Tace ta koma Kirista ne dalilin Mijinta wanda tace shine ya fara yin riddar.

Tace bayan nan itama ta rika rokon Allah ya nuna mata gaskiya har ta kai ga randa ta yi Mafarki wani mutum ya zo mata ya bata shiriya.

Karanta Wannan  Kamfanin DSTV da sauran tashoshi na Tauraron dan Adam sun tafka asarar Dala Miliyan $158.19 saboda 'yan Najeriya da yawa yanzu sun daina saka kati saboda matsin tattalin arziki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *