
Malamin Addinin Islama, Sheikh Junaidu Bello ya bayyana cewa, Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dujal ne, yayi ikirarin bai taba ganin ya yada alheri ba.
Yace lokacin suna yara yana basu sha’awa amma da suka girma suna yi ilimi sai suka gane ba Alheri yake yadawa ba.