Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Gladys wadda ma’aikaciyar coci ne ta karbi Addinin Musulunci

Wannan ma’aikaciyar cocin me suna Gladys ta karbi shahada inda ta zabi sunan Zainab.

Ta kuma yi kira ga sauran Kiristoci dasu gaggauta dawowa musulmai kamin lokaci ya kure musu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Allah ya min Arziki ta yanda babu dakin da zai iya dauke yawan rigunan da nike dinkawa a shekara>>Sheikh Kabir Gombe ya fada bayan Tonon Sililin da Dan Bello yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *