Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda sojoji suka Làkàdàwà wani Dansanda Dùkàn Tsìyà sannan suka kwace masa Byndìghà a Jos

Bidiyon wani fada daya kaure tsakanin wasu sojoji da wani dansanda a Jos babban Birnin jihar Filato ya dauki hankula a kafafen sada zumunta

An ga yanda sojojin suka kwace Bindigar dansandan.

Sannan wasu rahotanni sun ce sun kuma lakada masa na jaki.

Karanta Wannan  Bidiyo: Bayan Buhari saura Tinubu>>Inji Gfresh Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *