Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Mawaki Burna Boy ya gyara wani masallaci a Legas kwanaki kadan bayan da ya shigo Addinin Musulunci.
Bidiyon masallacin dai na ta yawo a kafafen sada zumunta inda ake ta shi masa Albarka.