Wannan wani Dansanda ne da ya dauki hankula bayan da direba ya daukeshi hoto yayin da yake cewa direban sai ya bashi cin hancin Naira Dubu 2 shi kuma direban yace dubu daya zai bayar.