Wannan Bidiyon wani matashi ne da aka ga yana sumbatar qafar babban dan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya gajeshi.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.