Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Addinin Islama Inyamuri ya bayyana cewa ba za iya Qìrgà sau nawa ‘yan Qabilarsa Inyamurai suka Jèfèshì da duwatsu ba saboda yana jawo hankalinsu zuwa a Musulunci

Malamin Addinin Islama Inyamuri me suna Sheikh mohammed Chukwuemeka ya bayyana cewa ba zai iya Qirga sau nawa aka jefeshi ba dan yana jawo hankalin Inyamurai ‘yan wansa su Musulunta.

Yace amma hakan bata sa ya daina wa’azin ba kuma ba zai daina ba

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC.

Karanta Wannan  Duk namijin da bai samun Naira dubu dari bakwai(700,000) a wata bai kamata ya yi budurwa ba ya dai dage ya ci gaba da neman kudi>>Inji Wannan budurwar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *