Monday, December 16
Shadow

Kalli Kwalliyar Sallah ta Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda ta bayyana kwalliyar sallarta.

Tawa masoyanta gaisuwar barka da Sallah.

Karanta Wannan  Hoto:Fati Washa tana shakatawa da Doki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *