Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: ECOWAS ta saka dokar ta baci a Afrika ta yamma saboda yawaitar Jhuyin mulki

Rahotanni sun bayyana cewa, Kungiyar Hadin kan kasashen Afrika ta yamma, ECOWAS ta saka dokar ta baci saboda yawaitar juyin mulki a kasashen Yankin

Shugaban kungiyar, Omar Touray ne ya bayyana hakan a taron kungiyar da aka yi a babban birnin tarayya Abuja.

A kwanakin bayane sojojin kasar Guinea Bissau suka yi juyin mulki hakanan sojojin kasar Benin Republic suma sun yi yunkurin Jhuyin mulkin duk da bai sau nasara ba

Karanta Wannan  Da Duminsa: An gama zaman Kotu ba tare da kotun ta bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ba, Sannan ICPC sun Mikashi hannun DSS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *