Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon mawakin Najeriya Davido a kasar Saudi Arabia, Yace yanzu sunan sa Dauda

Tauraron mawakin Najeriya, Davido kenan aka ganshi a kasar Saudiyya.

Ya ce yanzu sunansa Dauda.

Sannan an jishi yana gaisuwa da Larafci.

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Neja ta soke hawan sallah sakamakon ambaliyyar ruwa a Mokwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *