Wednesday, December 17
Shadow

Bidiyon da ‘yansanda suka nuna yanda suke shiga dai dan kawar da Tshàgyèràn Dhàjì ya jawo cece-kuce

Wani Bidiyo na ‘yansandan Najeriya da suka nuna yanda suke shiga daji da yaki da masu garkuwa da mutane ya jawo cece-kuce.

Da yawa dai sun ce abin yayi kama da fim.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1999080320428339641?t=99-y-JHbHwFR9O3IgpJPKg&s=19

An rika musu barkwanci da zunde.

Karanta Wannan  Lauyoyin Jihar Zamfara Sun Goyi Bayan Gayyatar Gwamna Dauda A Gaban Majalisa Kan Ŕikicin Majalisar Ďokoki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *