Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta zargi cewa an yankewa dan uwanta da abokinsa hukuncin Qìsà a gidan soja saboda sun ce a basu makamai masu kyau su Yàqì Tshàgyèràn Dhàjì

Wannan matashiyar ta yi ikirarin cewa dan uwanta wanda soja ne an yanke masa hukuncin kisa shi da abokin aikinsa a gidan soja ta hanyar Ràtàyà.

Tace laifinsu kawai dan sun nemi a basu makamai masu kyau su yàqì Bòkò Hàràm.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwamnin Ban tausai inda Hukumomin sojan Najeriya suka kama wani soja me mukamin Kanal saboda yayi korafin an ki kara mai matsayi zuwa Brigadier General

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *