Monday, December 15
Shadow

Wannan Tauraruwar fina-finan tace Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita, ta ji dadi, ya gamsar daita, hakan yasa ta rabu da mijinta da zummar cewa zai aureta amma yanzu gashi ta ga Hotunan aurensa da wata mata sun bayyana

Tauraruwar fina-finan Kudu, Doris Ogala ta bayyana cewa,Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita kuma ta ji dadi, ya gamsar da ita.

Tace dalilin haka ma har ta rabu da mijinta bisa zummar cewa zai aureta.

Tace kwatsam sai gashi taga Bidiyo da hotunan aurensa sun bayyana.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon data wallafa a shafinta na sada zumunta inda aka ganta tana ta sharbar kuka.

Karanta Wannan  Kawai kuna son hada ni fada da 'yan Najeriya ne, amma Ba fa zai yiyu in iya Gyara Najeriya a shekaru 2 ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *