Mawakiyar Amurka, Cardi B kenan da ta yi wasa a kasar Saudiyya a daren jiya, wanda lamarin ya dauki hankula sosai.
An ji Cardi B na sallama da sauran kalamai da larabci wanda abin ya rika burge mabiyanta.