Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Matar ta bayyana cewa wai itace Maryama mahaifiyar Yesu

Wannan matar ta bayyana inda take ikirarin cewa itace Maryam Mahaifiyar Yesu.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

lamarin na ta ya baiwa Kiristoci da yawa mamaki.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/2000198019178700907?t=qIiLP9A-9nFqlhro-RPIYQ&s=19
Karanta Wannan  Sheikh Ɗahiru Bauchi dattijo ne mai son zaman lafiya - Kwankwanso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *