Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu dalibai suka kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara

Wasu Dalibai sun kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara.

An ga daliban sun durqusa a gaban Qabarin inda wasu kuma aka gansu zaune suna jan crabi.

@sayyidaminu60

Madeenatu Bauchi💔❤️‍🩹

♬ original sound – CAPTAIN.ABBAS
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai an maka Baffa Hotoro a Kotu bayan da yaki janye kalamansa akan Sheikh Dahiru Usman sannan yaki fitowa ya bayar da hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *