Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda wannan Budurwar tawa Saurayin ta bayan ganinshi da wata ta dauki hankula sosai

Wannan wata Budurwa ce da ta dauki hankula bayan abinda tawa saurayinta biyo bayan ganinsa da wata.

Budurwar ta Shyekye Saurayin nata ne saboda kishi.

Nan kuwa mutane suka yi kanta akai mata na jaki, da kyar tasha.

Karanta Wannan  Bayan da ya tsere daga Najeriya, Dan Daudu Bobrisky ya wallafa Bidiyo yana kirga daloli

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *