Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni da ku Shyègyè ka fasa, zan zake siyo Motocin dakon ma fetur dan karya farashin man>>Dangote ya gayawa ‘yan kasuwa masu shigo da man fetur daga kasar waje

Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya bayyana cewa, masu shigo da man fetur daga kasashen waje duk da matatarsa dake aiki ba zai hanasu ba.

Yace su ci gaba.

Yace amma suna da motocin Dakon mai gida 4000 da ya siyo kwanakin baya, kuma yace idan ma basu isa ba, zai sake siyo wasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babban Yaron Nazir Ahmad Sarkin Waka, Abba C Sale yace ya janye maganar da ya taba yi cewa yana samun Naira Miliyan 5, Yace kada wanda ya sake mai maganar in ba haka ba zai dauki mataki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *