Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Kullun Sheikh Ibrahim, Salatil Fati da sauransu nake jin Sheikh Dahiru Usman Bauchi na fadi a karatunsa

Wannan malamin daga kasar Ghana ya nemi a kawo masa karatun Sheikh Dahiru Usman Bauchi guda daya wanda yake karantar da Tauhidi.

Yace kullun Salatun Fatih, Sheikh Ibrahim da sauransu yake jin Marigayin na fada a karatunsa.

Karanta Wannan  Kalli Yanda aka gano wani Kirista da yayi amfani da hoton makabartar Musulmai da cewa Kiristane da aka Shyekye dan ya jawo hankalin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *