Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Naga cikin masu min raddi hadda matan banza, Rokon Annabi Ceto Kafurcine>>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin Addinin Islama, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, Rokon Annabi(Subhanallahi Alaihi Wasallam) ceto kafurcine.

Inda yace saidai mutum ya roki Allah ya sakashi a cikin ceton Annabi.

Yace a cikin wanda ke masa raddi ya ga hadda Karuwai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Bamu ji dadin Nasarar da Iran ta samu ba>>Inji Farfesa Mansur Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *