Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, masu musu sharrin suna zagin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi.
Ya bayyana cewa to a tsakanin su wa yafi girman laifi?
Ya kuma nemi ma a kawo masa inda suke zagin sahabban.