
Wata sabuwar waka da ‘yan Shi’a suka yi dan murnar Kirsimeti da haihuwar Annabi Isa(AS) ta jawo cece-kuce.
A sati me zuwane dai Kiristoci zasu yi murnar Kirsimeti wadda suke alakantawa da haihuwar Annabi Isa(AS).
‘Yan Shi’a sukan shiga coci-coci dan taya Kiristoci murnar bikin wannan rana.
Saidai a wannan karin hadda waka.