
Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, ya hakatta mutum ya auri kanwar matar babansa da kuma diyar matar babansa.
Malam Ya bayyana hakane a matsayin amsa ga wata Tambaya da wani ya masa.
Saidai lamarin ya dauki hankula sosai.
Inda ake ta Muhawara.