
Shugaban Amurka, Donald Trump ya kira jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills da cewa ya koma gida.
Ba Najeriya ne kadai ba, hadda ma kasashen Burundi, Cameroon, Côte d’Ivoire, Senegal, and Uganda, among those removed. Other regions affected include the Asia-Pacific, Europe, the Middle East, South Asia, da the Western Hemisphere duk Amurkar tace jakadun ta dake wadannan kasashe duk su koma gida.
Hakan a cewar kasar Amurka tsari ne na Gwamnati da aka saba yi a kowace gwamnati dake mulki.