Wani dan Najeriya ya ce bai kamata kasar UAE ta taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba.
Saidai wani Balarabe daga kasar ya mayar masa da martanin cewa, Ya rufe baki dan a wurinsu aka koyi addinin.