An ga Me baiwa shugaban kasa shawara akan Harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu suna a cikin mota daya tare da shugaban kasa.
Hakan yasa mutane ke ta maganganun cewa, lamarin tsaro ne suka tattaunawa shiyasa.