Saturday, December 27
Shadow

Najeriya ta ci Tunisia 3-2

A ci gaba da gasar cin kofin Aftika na AFCON, Najeriya ta ci Kasar Tunisia kwallaye 3-2

Najeriya ta sakawa Tunisia kwallaye 3 ta hannun Ndidi, Osimhen da Lookman.

Saidai ana daf da tashi, Tunisia ta farke kwallaye 2 inda a haka aka tashi wasan.

Hakan yasa Najeriya ta tsallake zuwa mataki na gaba.

Karanta Wannan  JARUMAR MATA: Tà Çàķawa Ķwàrtòn Da Ya Yi Yùnkùrin Yi Màťà Fýadè Wùķa A Garin Jòs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *