Sunday, December 28
Shadow

Ya kamata a samar da Otal na musulmai zallah a Najeriya>>Inji wannan matar

Wannan matar ta dauki hankula bayan da ta yi kiran a samar da Ital din Musulmai Zallah.

Tace ya kamata a samar da Otal na Halal.

Karanta Wannan  Kalli, Anata Allah Wadai da mawaki Bilal Villah bayan da ya je Ka'aba ya daga Wakar da yayi da Naziru Sarkin Waka, yana rokon Allah ya sa mata Albarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *