Tauraron fina-finan Hausa, Baba Rabe na shirin Labarina ya bayyana cewa, cikin Nahiyoyin Duniya 6 babu inda bai je ba.
Yace yaje kasashen:
Mexico.
Indonesia.
Singapore.
Trinidad and Tobago.
South Korea
North Korea
Ingila da sauransu.