Friday, November 6
Shadow

Sarauta Sai Arewa: Bidiyon wani basaraken Kudu sanye da sarkar Gwal yana rawa da ‘yanmata ya dauki hankula

An ga Bidiyon wani basaraken Yarbawa sanye da sarkar Gwal yana rawa tare da wasu mata.

Bidiyon ya jawo muhawara da yawa inda wasu ke cewa, bai kamata a matsayinsa na basarake hakan bai dace ba.

Wasu kuma na tambayar ina ya samu kudin sayen Sarkar Gwal.

https://twitter.com/1RitaSunshine/status/2005549299430752395?t=gF5Tucd-GJy750yqYWeidQ&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mahaifi yacewa diyarsa daya aurar ake shirin kaita gidan mijinta, ta mai karatun Qur'ani yaji a karo na karshe kamin ta bar gidansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *