Friday, May 8
Shadow

Ta dauki Hankula bayan data bayyana cewa iyayenta basu kyauta mata ba da suka haifota take shan wahala a Duniya

Wannan wata matashiyace data koka da cewa iyayenta basu kyauta mata ba da suka haifota take shan wahala a Duniya.

Tace ya kamata a yi doka da zata rika hukunta mutane irin iyayenta masu haifo mutane suna shan wahala.

https://twitter.com/itz_taser/status/2005690574993776902?t=dVGwSvv-Mz_VmPIY95mR-g&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio yana tafiya da kyar ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *