Friday, January 2
Shadow

Saboda na ki komawa jam’iyyar APC sai kala min shari kala-kala ake>>Inji Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa, Saboda yaki yadda ya koma jam’iyyar APC sai kala masa sharri ake.

Yace ana masa sharrin wai yana da hannu a matsalar tsaron dake faruwa inda yace amma abin jin dadi shine a jihar Bauchi basu fama da matsalar tsaro.

Sannan yayi zargin ana amfani da hukumar EFCC dan a bata masa suna.

Karanta Wannan  Hotuna: Wannan matashiyar ta samu tallafi daga mutane da yawa bayan da ambaliyar ruwa ta shafeta a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *