Tuesday, January 6
Shadow

Na baku kwana 3, ko dai ku sakeni, ko kuma zaku nenemi ku rasa>>Faston nan na asar Ghana da yace za’a yi tashin Qiyama ranar Kirsimeti amma ba’a yi ba

Fasto Ebo Noah wanda ya ce wai an masa wahayi za’a yi tashin Qiyama ranar Kirsimeti, 25 ga watan Disamba amma ba’ayi ba, ya gargadi hukumomin kasar Ghana da suka kamashi.

Faston dai an kamashine saboda wannan abu da yayi ya dauki hankulan Duniya.

Saidai ya gargadi hukumomin kasar Ghana da cewa ya basu kwanaki 3 ko dai su sakeshi ko ya bace daga gidan yarin da ake tsare dashi.

Karanta Wannan  Ango Da Amarya, Wato Rarara Da Aisha Humaira Da Shugaba Tinubu A Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *