Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Naji Ance wani babban malamin Darika an bashi kudi yayi tsubbu amma an kamashi>>Inji Dr. Jamilu

Malam Dr. Jamilu Matayassara ya bayyana cewa, ya ji an ce wani babban malamin Darika an bashi kudi yayi tsubbu ama magana ta tashi an kamashi.

Yace dama Shehu Tijjani Dan Damfara ne kuma a gurinsa malamin ya koya.

Karanta Wannan  Kannywood na ta dokin Auren Malika da Abdul M. Shareef

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *