Wednesday, January 7
Shadow

An yi jana’izar Abokan Anthony Joshua, Latz da Sina kamar yanda addinin Musulunci ya tanada a kasar Ingila

An yi jana’izar abokan dan Damben Najeriya, Anthony Joshua, Latz da Sina kamar yanda Addinin Musulunci ya tanada.

Duka su biyun an tabbatar musulmai ne kuma an musu Sallah an binnesu.

Shima Anthony Joshua ya halarci jana’izar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Trump ka gaggauta ka zo kamin su gama damu, yanzu haka ma sun sa an rufe min shafina na Facebook>>Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *