Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ango da Amarya sun dauki hankula sosai saboda salon Murnar bikinsu da suka yi

Wannan wani Ango da Amarya ne da suka dauki hankula sosai saboda salon Murnar Bikinsu da suka yi.

Bidiyonsu ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka rika muhawara akai.

Karanta Wannan  In ka cika Kwallon Shege ka fito mu yi dambe a bainar jama'a a ga wanene gwani ni da kai>>Oshiomhole ya gayawa Reuben Abati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *