Thursday, January 8
Shadow

Duk wani Ahlussunah farin ciki ya kamata yayi da kamun da akawa Sheikh Khalifa Sani Zaria>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, duk wani Ahlussunah kamata yayi ace yayi farin ciki da kama Sheikh Khalifa Sani Zaria.

Ya bayyana cewa dalili shi dan bidi’a ne.

Yace idan Abu ya samu dan Bidi’a farin ciki ake amma idan ya samu Musulmi me sabo, shi kuma jaje ake mada.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wani Fasto ya watsawa mabiyansa ruwan tsarki a coci ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *