Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Burin Tsohuwar matar Gfresh ya cika, ta samu Minista zata aura

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj ta samu minista zata aura.

A baya dai, bayan rabuwarta da tsohon Mijin nata, Gfresh, ta yi fatan cewa Allah ya hadata da Minista ta aura.

A yanzu kuwa, daya daga cikin abokan Gfresh dinne ya fito ya bayyana cewa, Maryam Zata auri Minista.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Malamai suka farawa Shugaban kasar Amirka, Donald Trump Al-Qunut

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *