Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasha duka Larabawa Masu Kudi ne>>Inji Wannan ‘yar Najeriyar data je aikatau kasar Saudiyya

Wannan wata ‘yar Najeriya ce da ta je aikatau kasar Saudiyya.

Ta bayyana cewa a baya tasha duka Larabawa masu kudi ne.

Tace amma da ta je sai ta ga akwai wanda ko isashshen abinci basu dashi.

Tace gidan da aka kaita aiki har satar mata taliya ‘yar Hausa suke idan ta dafa ta ajiye.

Tace tana fatan dai Allah yasa kudin aikin ta su fito.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta ce duk dan Chiranin dake kasar zata bashi dala $3000(Watau sama da Naira Miliyan 4 kenan) idan ya yadda ya koma kasarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *