Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake saka karatun Qur’ani a filin kwallon da ake buga gasar AFCON a kasar Morocco

An ga yanda ake saka karatun Qur’ani a filin wasan da ake buga gasar AFCON a kasar Morocco.

Lamarin ya kayatar da musamman Musulmai.

Karanta Wannan  Babu Abinda matasan Najeriya suka iya sai Korafi da zagin Shuwagabanni>>Inji Sanata Ireti Kingibe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *