Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Bafulatani ya dauki hankula bayan da ya kira saniyarsa ta je inda yake

Rahotanni sun ce an sace wasu Shanu da yawa, amma jami’an tsaro suka yi nasarar kwato su.

Da aka tara shanun a waje daya wani bafulatani ya je yace shima an sace masa, sai aka ce menene hujjarsa, sai yace zai kira saniyarsa ta zo.

Kuma yana kiranta sai ta zo inda yake.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohuwar matar Gfresh Maryam tace tana rokon Allah ya kawo mata wanda zai biya mata aikin Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *