Saturday, January 10
Shadow

Wata Sabuwa: Tsohon shugaban Sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai Wani Janar da ya ce ya masa Qazafin cewa yana da hannu a matsalar tsaro

Tsohon Shugaban sojojin, Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya maka wani tsohon janar Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) A kotu.

Janar Buratai yana neman Janar din ya biyashi Naira Biliyan 1 saboda zargin bata masa suna da yayi.

Buratai ya kaishi babbar kotun jihar Kadunane.

Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) Ya zargi Janar Buratai dama wasu sauran manyan mutane da sojoji da hannu akan matsalar tsaron Najeriya.

Karanta Wannan  GWANIN SHA'AWA: Yadda Kiristoci Suke Gadin Musulmai Suna Sallah A Yayin Źanga-Źanģàr Tsadar Rayuwa A Garin Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *