Saturday, January 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda ‘yansanda a Bompai sukawa wata matashiya da tace ba zata yafe ba

Wata matashiya me suna Rumaisa ta zargi ‘yansanda a Bompai Kano da aikata mata ba daidai ba inda tace ba zata yafe ba.

Ta zargi cewa wata ‘yarsanda ce aka sa ta aikata mata ba daidai ba inda tace ba zata taba yafewa ba.

https://www.tiktok.com/@rumaisaab/video/7593043602457103623?_t=ZS-92vXqHOutSz&_r=1
Karanta Wannan  An kaiwa Tawagar Hadimar Gwamnan Kaduna hari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *