Tuesday, April 28
Shadow

Sojan Najeriya, Sergeant Major (RSM) Wesley Tafida kenan wanda ya halarci yakin Duniya na 2

Sojan Najeriya, Sergeant Major (RSM) Wesley Tafida kenan me shekaru 106 wanda ya halarci yakin Duniya na 2.

Dan garin Jalingo ne jihar Taraba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ashe dama Rarara caka maka A'isha Humaira aka yi, tsohuwace? Gaskiya da sake>>Inji M Gombe Beauty

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *