Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya bayyana cewa zai sakawa Mataimakin shugaban kasa da wani abu da shi Kashim Shettima ba zai iyawa kansa ba

Tauraron fina-finan Hausa Adam A zanga ya baayyana cewa, zai sakawa Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima da ya bashi kyautar mota da wani abu da shi Kashim din ba zai iyawa kansa ba.

Ya bayyana hakane yayin sakon Godiya daya fitar ga Kashim Shettima inda yace kuma yana godewa masoyansa.

Karanta Wannan  Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Karɓi Bakuncin Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Gida Mustapha A Masaukinsa Dake Birnin London, Yau Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *