Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Super Eagles sun isa garin Rabat inda acan ne zasu buga wasan kusa dana karshe da Kungiyar kasar Morocco

‘Yan Kwallon Najeriya, Super Eagles sun isa garin Rabat inda a canne zasu buga wasan kusa dana karshe da kungiyar kasar Morocco.

Zasu fara atisaye da shiryawa wasan.

Otal da suka sauka a ciki ya dauki hankula inda wasu ke cewa yayi, wasu na cewa bai yi ba.

Karanta Wannan  Me ya Faru? Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zai ci gaba da zama a hannun ICPC duk da kotu ta bayar da belinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *