Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon irin lomar da dan kwallon Najeriya, Akinsanmiro yayi da Cake data dauki hankula

An hango dan kwallon Najeriya, Akinsanmiro yana loma da cake a filin Wasa.

Alex Iwobi ne ya daukeshi Bidiyon inda lamarin ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa bashi da lafiya, inda Garba Shehu ya yi karin haske kan halin da shugaban ke ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *