Thursday, March 12
Shadow

Da Duminsa: Kwankwaso yayi amai ya lashe, Ji sabon bayanin da ya fitar akan Komawar Abba APC

Rahotanni sun bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi amai ya lashe game da komawar Abba Kabir Yusuf APC.

A yayin da a baya Kwankwaso ya bayyana cewa komawar Abba APC cin Amanane.

A yanzu kuma a wani Bidiyo daya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Saifullahi Hassan, Kwankwaso yace ya amince da komawar Abba APC kamar yanda dokar kasa ta bashi damar yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu musulmai a kasar Australia suka sayi wata katuwar coci zasu mayar da ita Masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *